JAMB za ta sanar da makin shiga jami’o’i na 2026 a farkon makon gobe
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta sanar da cewa za ta fitar da maki na shiga jami’o’i na shekarar karatu ta 2026/2027 a ranar Litinin 11 ga Mayu 2026.
Mai magana da yawun hukumar, Fabian Benjamin, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi.
Ya ce za a yanke hukuncin ne a taron manufofi!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...